Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 25:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan sauran waɗanda suka ragu a ƙasar Yahuza, waɗanda Sarkin Babila, Nebukadnezzar, ya bari, ya naɗa musu Gedaliya ɗan Ahikam, wato jikan Shafan, ya zama hakiminsu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:22 a cikin mahallin