Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 25:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da shugabannin mayaƙa su da mayaƙansu suka ji Sarkin Babila ya naɗa Gedaliya ya zama hakimi, sai suka zo tare da mutanensu wurin Gedaliya a Mizfa, wato su Isma'ilu ɗan Netaniya, da Yohenan ɗan Kareya, da Seraiya ɗan Tanhumet, mutumin Netofa, da Yazaniya mutumin Ma'aka.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:23 a cikin mahallin