Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙungiyar annabawa da take Yariko suka zo wurin Elisha suka ce masa, “Ko ka sani yau Ubangiji zai ɗauke maigidanka?”Ya ce, “Na sani, amma mu bar zancen tukuna.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:5 a cikin mahallin