Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 17:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi watsi da dokokinsa, da alkawarinsa da ya yi wa kakanninsu, da kuma faɗakarwar da ya yi musu. Suka bi gumakan banza, suka zama banza, suka bi halin al'ummai da suke kewaye da su, waɗanda Ubangiji ya umarce su kada su yi kamarsu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:15 a cikin mahallin