Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan kuma Sarkin Edom ya sāke ƙwace Elat, ya kori Yahudawa daga cikinta, Edomawa suka zo suka zauna a ciki har wa yau.

Karanta cikakken babi 2 Sar 16

gani 2 Sar 16:6 a cikin mahallin