Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 16:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahaz kuwa ya aiki manzanni wurin Tiglat-filesar, mai mulkin Assuriya, ya ce, “Ni baranka ne, ɗanka kuma, ka zo ka cece ni daga hannun Sarkin Suriya da Sarkin Isra'ila, waɗanda suke yaƙi da ni.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 16

gani 2 Sar 16:7 a cikin mahallin