Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamanin Feka Sarkin Isra'ila, sai Tiglat-filesar mai mulkin Assuriya, ya zo ya ci Iyon, da Abel-bet-ma'aka, da Yanowa, da Kedesh, da Hazor, da Gileyad, da Galili, da dukan ƙasar Naftali. Sa'an nan ya kwashe mutane zuwa bauta a Assuriya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:29 a cikin mahallin