Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai rabu da zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:28 a cikin mahallin