Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hosheya ɗan Ila kuwa ya ƙulla wa Feka ɗan Remaliya maƙarƙashiya, ya buge shi ya kashe shi, sa'an nan ya ci sarauta a shekara ta ashirin ta sarautar Yotam ɗan Azariya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:30 a cikin mahallin