Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tiglatfilesar, mai mulkin Assuriya, ya kawo wa ƙasar yaƙi, Menahem kuwa ya ba Tiglat-filesar talanti dubu (1,000) na azurfa, don dai ya taimake shi yadda sarautarsa za ta kahu sosai.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:19 a cikin mahallin