Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Menahem ya karɓi kuɗin daga mutanen Isra'ila, wato daga attajirai. Ya tilasta wa kowannensu ya ba da azurfa hamsin. Saboda haka Tiglat-filesar mai mulkin Assuriya ya koma ƙasarsa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:20 a cikin mahallin