Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. A dukan kwanakinsa bai rabu da zunubin Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:18 a cikin mahallin