Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 6:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ce wa Mikal, “Ai, na yi wannan a gaban Ubangiji wanda ya zaɓe ni a madadin mahaifinki da iyalinsa, ya naɗa ni in zama Sarkin Isra'ila, wato jama'ar Ubangiji. Lalle zan yi rawar farin ciki a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Sam 6

gani 2 Sam 6:21 a cikin mahallin