Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya komo gida domin ya sa wa iyalinsa albarka, Mikal, 'yar Saul, ta fito domin ta tarye shi, ta ce masa, “Ƙaƙa Sarkin Isra'ila ya ɗauki kansa yau? Ya kware darajarsa a gaban barorinsa mata kamar yadda shakiyyai suke yi.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 6

gani 2 Sam 6:20 a cikin mahallin