Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya kuma roƙi Ubangiji. Ubangiji kuwa ya ce masa, “Kada ka haura zuwa wurinsu gaba da gaba, amma ka bi ta bayansu, ka ɓullo musu daura da itatuwan doka.

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:23 a cikin mahallin