Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ka ji motsin rausayawar rassan itatuwan doka, sai ka yi maza, ka faɗa musu, gama Ubangiji zai wuce gaba domin ya bugi rundunar Filistiyawa.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:24 a cikin mahallin