Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da jin haka sai sarki ya ce wa Ziba, “Dukan abin da yake na Mefiboshet ya zama naka.”Ziba kuma ya rusuna ya yi godiya ya ce, “Bari in zama majidaÉ—in ubangijina, sarki.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 16

gani 2 Sam 16:4 a cikin mahallin