Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuma ya tambaye shi, “Ina ɗan ubangijinka?”Sai Ziba ya ce, “Yana zaune a Urushalima, yana cewa, ‘Yanzu dai mutanen gidan Isra'ila za su mayar mini da sarautar tsohona.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sam 16

gani 2 Sam 16:3 a cikin mahallin