Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 15:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya ce wa Zadok, “Ka koma da akwatin alkawarin Allah cikin birnin. Idan na sami tagomashi a wurin Ubangiji zai komo da ni, zan sāke ganin akwatin da mazaunin zatinsa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:25 a cikin mahallin