Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 15:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga Abiyata ya zo, sai kuma ga Zadok ya zo tare da dukan Lawiyawa, ɗauke da akwatin alkawarin Allah. Suka ajiye akwatin har dukan mutane suka gama fita daga birnin.

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:24 a cikin mahallin