Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 13:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yonadab kuwa ya ce masa, “Kwanta a gadonka ka yi kamar kana ciwo, lokacin da mahaifinka ya zo domin ya duba ka, sai ka ce masa, ‘A bar ƙanwata Tamar ta zo ta ba ni abinci, ta riƙa shirya abincin a idona, don in gani in kuma riƙa ci daga hannunta.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:5 a cikin mahallin