Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce masa, “Ya ɗan sarki, me ya sa kake damuwa kowace rana? Ba za ka faɗa mini ba?”Sai Amnon ya ce masa, “Na jarabtu ne da Tamar ƙanwar ɗan'uwana Absalom.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:4 a cikin mahallin