Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Tun yaron yana da rai, na yi azumi da kuka, ina cewa wa ya sani, ko Ubangiji zai yi mini jinƙai, ya bar yaron da rai?

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:22 a cikin mahallin