Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma yanzu ya rasu, me zai sa kuma in yi azumi? Zan iya koma da shi ne? Ni zan tafi wurinsa, amma shi ba zai komo wurina ba.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:23 a cikin mahallin