Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fādawansa suka ce masa, “Me ka yi ke nan? Ka yi azumi, ka yi kuka saboda yaron tun yana da rai, amma da yaron ya rasu ka tashi, ka ci abinci.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:21 a cikin mahallin