Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya tashi daga ƙasa, ya yi wanka, ya shafa mai, ya sake tufafinsa, ya tafi ɗakin sujada, ya yi sujada, sa'an nan ya koma gidansa ya ce a kawo abinci. Suka kawo masa abinci ya ci.

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:20 a cikin mahallin