Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya ga fādawansa suna raɗa da juna, sai ya gane lalle yaron ya rasu. Ya tambaye su, ya ce, “Yaron ya rasu ne?”Suka amsa cewa, “I, ya rasu.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:19 a cikin mahallin