Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An kwana bakwai sai yaron ya mutu. Fādawansa suka ji tsoron faɗa masa rasuwar yaron. Suka ce wa junansu, “Ga shi, tun lokacin da yaron yake da rai mun yi masa magana, amma bai kasa kunne gare mu ba, yaya za mu iya faɗa masa rasuwar yaron? Zai yi wa kansa ɓarna.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:18 a cikin mahallin