Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai fādawansa suka zo suka kewaye shi, don su tashe shi daga ƙasa, amma bai yarda ba, bai kuma ci abinci tare da su ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:17 a cikin mahallin