Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ammonawa suka ga sun sa Dawuda ya yi gāba da su, suka yi sufurin Suriyawan Bet-rehob da na Zoba, mutum dubu ashirin (20,000), suka kuma yi sufurin Sarkin Ma'aka da mutanensa dubu ɗaya, da mutanen Ish-tobi dubu goma sha biyu (12,000).

Karanta cikakken babi 2 Sam 10

gani 2 Sam 10:6 a cikin mahallin