Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 10:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aka faɗa wa Dawuda sai ya aika a tarye su, gama mutanen sun sha kunya ƙwarai. Sarki Dawuda ya ce musu su zauna a Yariko har gyammansu su toho, sa'an nan su komo.

Karanta cikakken babi 2 Sam 10

gani 2 Sam 10:5 a cikin mahallin