Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 29:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sulemanu ya zauna a kan gādon sarauta na Ubangiji maimakon tsohonsa Dawuda. Ya yi nasara a cikin sarautar, Isra'ilawa dukansu suka yi masa biyayya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 29

gani 1 Tar 29:23 a cikin mahallin