Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 29:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ci, suka sha, suka yi murna a gaban Ubangiji a wannan rana.Sai suka sake shelar naɗin Sulemanu ɗan Dawuda sarki, a karo na biyu, suka shafa masa man keɓewa domin ya zama mai mulki na Ubangiji, Zadok kuwa shi ne firist.

Karanta cikakken babi 1 Tar 29

gani 1 Tar 29:22 a cikin mahallin