Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 26:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta wurin ɗan'uwan Gershom, wato Eliyezer ya sami dangantaka da Shelomit. Eliyezer shi ne mahaifin Rehabiya, wanda ya haifi Yeshaya, uban Yoram, da Zikri, da Shelomit.

Karanta cikakken babi 1 Tar 26

gani 1 Tar 26:25 a cikin mahallin