Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 26:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wannan Shelomit da 'yan'uwansa suke lura da kyautai waɗanda sarki Dawuda, da shugabannin, gidajen kakanni, da shugabannin dubu dubu, da na ɗari ɗari, da shugabannin sojoji suka keɓe ga Allah.

Karanta cikakken babi 1 Tar 26

gani 1 Tar 26:26 a cikin mahallin