Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 22:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a haifa maka ɗa, zai zama mutumin salama. Zan kuwa ba shi zaman lafiya da abokan gāba da suke kewaye da shi, gama za a ce da shi Sulemanu, wato salama. Zan kawo wa Isra'ila salama, da natsuwa a zamaninsa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 22

gani 1 Tar 22:9 a cikin mahallin