Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 22:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi zai gina Haikali saboda sunana. Zai zama ɗana, ni kuwa zan zama uba a gare shi, zan kafa gadon sarautarsa a Isra'ila har abada.’

Karanta cikakken babi 1 Tar 22

gani 1 Tar 22:10 a cikin mahallin