Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 22:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji ya ce mini, ‘Ka zubar da jini da yawa, ka yi manyan yaƙe-yaƙe, don haka ba za ka gina Haikali saboda sunana ba, gama a gabana ka zubar da jini mai yawa a duniya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 22

gani 1 Tar 22:8 a cikin mahallin