Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 12:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk waɗannan mayaƙa sun zo Hebron a shirye, da zuciya ɗaya don su naɗa Dawuda ya zama Sarkin Isra'ila duka. Haka kuma dukan sauran Isra'ilawa suka goyi baya da zuciya ɗaya a naɗa Dawuda ya zama sarki.

Karanta cikakken babi 1 Tar 12

gani 1 Tar 12:38 a cikin mahallin