Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 12:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kabilan gabashin Urdun, wato kabilar Ra'ubainu, da Gad, da rabin kabilar Manassa, su dubu ɗari da dubu ashirin ne (120,000), suna da kowane irin kayan yaƙi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 12

gani 1 Tar 12:37 a cikin mahallin