Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan kai, ko 'ya'yanka, kun bar bina, ba ku kiyaye umarnaina da dokokina ba, waɗanda na yi muku, amma kuka tafi, kuka bauta wa waɗansu gumaka, kuka yi musu sujada,

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:6 a cikin mahallin