Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'an nan zan kafa gadon sarautarka a bisa Isra'ila har abada, kamar yadda na alkawarta wa tsohonka, Dawuda, sa'ad da na ce masa ba za a rasa mutum daga zuriyarsa wanda zai hau gadon sarautar Isra'ila ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:5 a cikin mahallin