Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai in raba jama'ar Isra'ila da ƙasar da na ba su, Haikalin kuma da na tsarkake domin sunana, zan kawar da shi daga gabana. Jama'ar Isra'ila kuwa za su zama abin karin magana, da abin ba'a a wurin dukan mutane.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:7 a cikin mahallin