Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kai, idan ka yi tafiya a gabana kamar yadda tsohonka, Dawuda, ya yi da aminci, da sahihanci, kana aikata dukan abin da na umarce ka, kana kuma kiyaye dokokina da ka'idodina,

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:4 a cikin mahallin