Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce masa, “Na ji addu'arka da roƙe-rokenka da ka yi a gare ni, saboda haka na tsarkake Haikalin nan da ka gina, na kuma sa sunana ya kasance a wurin har abada. Idanuna da zuciyata kuma za su kasance a wurin kullum.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:3 a cikin mahallin