Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka sai ka sa a saro mini itatuwan al'ul na Lebanon. Barorina za su haɗu da barorinka, ni kuwa zan biya ka aikin da barorinka za su yi bisa ga yadda ka ce, gama ka sani ba wani daga cikin mutanena da ya iya saran katako kamar mutanenka.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:6 a cikin mahallin