Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya yi wa tsohona Dawuda alkawari ya ce, ‘Ɗanka, wanda zai gāje ka, shi zai gina mini Haikali.’ Yanzu kuwa na yi niyyar gina wannan haikali domin sujada ga Ubangiji Allahna.

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:5 a cikin mahallin