Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Hiram ya ji maganar Sulemanu, sai ya yi murna ƙwarai, ya ce, “Yabo ga Ubangiji saboda wannan rana, gama ya ba Dawuda ɗa mai hikima da zai shugabanci wannan babbar jama'a.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:7 a cikin mahallin