Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya riƙa aikawa da su zuwa Lebanon, ya raba su mutum dubu goma goma (10,000) su yi wata ɗaya ɗaya, sa'an nan su komo gida su yi wata biyu biyu. Adoniram shi ne shugaban aikin tilas ɗin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:14 a cikin mahallin