Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu kuwa ya sa a yi aikin tilas daga cikin Isra'ila duka. Waɗanda aka samu da za su yi aikin tilas ɗin mutum dubu talatin (30,000) ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:13 a cikin mahallin